Nejlepší skladby od interpreta Mashkur Umar
Podobné skladby
Kredity
COMPOSITION & LYRICS
Mashkur Umar
Songwriter
Shamsiya Musa
Songwriter
Texty
(C One Producer)
Babyn baby (yar dagwas)
Babyn baby na (yar dagwas)
Babyn baby, baby kai ne baby na dan dagwas
Babyn baby (dan dagwas)
Babyn baby na (dan dagwas)
Babyn baby, baby kece baby na yar dagwas
Ni saurayin da nake so (dan dagwas)
Dan dogo ne haka (dan dagwas)
Dan baki mai saje (dan dagwas)
Mai tsafta ba shakka (dan dagwas)
Irin namijin da nake so (dan dagwas)
Toh ai shine haka (dan dagwas)
Ka biya hakin so (dan dagwas)
Allah saka maka (dan dagwas)
Ka wanke ni da soso (dan dagwas)
Mai kake so nayi maka (dan dagwas)
Ni komai zan maka tunda ka soni ba fashi haka dan dagwas
Zan bude littafi na, littafi na (dan dagwas)
Binciko sirrin nan don in zuba mata kauna (dan dagwas)
Son ta ne aiki na (dan dagwas)
Dandadon sirri na (dan dagwas)
Nine babyn ta
Ita ce baby na yar dagwas
Nice babyn ka (yar dagwas)
Marufin sirrin ka (yar dagwas)
Karshen labarin ka
Nice babyn ka dan dagwas
Kuji labarina, kuji labarina (dan dagwas)
Son babyn tawa ta kure maneji na (dan dagwas)
Nayi hasashe dama kece karshen lissafi na (dan dagwas)
Toh zo in saya ki (dan dagwas)
In saki a daki na (dan dagwas)
Tarairaya in kula ki (dan dagwas)
In sauke hakki na (dan dagwas)
In ga na same ki
Na cike burina yar dagwas
Ki soni don Allah ba so irin na yaudara ba
Zan so ka don Allah ba so irin na yaudara ba
Nike nake wa kauna da wata bazan fara ba
Ni kai na bai wa kauna wanin ka bazai samu ba
Toh tunda mun sasanta
Soyayyar mu sai ki rike ta
Ni nasan aiki na
Ya so bazan nuna ba?
Eh babyn baby na nagode
Babyn baby na yar dagwas
Babyn baby na nagode
Babyn baby na dan dagwas
(C One mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com