album cover
Malama 1 (feat. Bravo Master)
album cover
Malama 1 (feat. Bravo Master) wurde am 29. April 2026 von 3556078 Records DK als Teil des Albums MALAMA TA EP veröffentlicht
Released29. April 2026
Label3556078 Records DK
SpracheEnglish
BPM104
Melodizität
Akustizität
Valence
Tanzbarkeit
Energie

Songtexte

Bravo master
Tunda na bude idanuna nayi gamo ke
Sai naji bani kuma ba labarina
Dama kiji tausaina na narke a ke
Ko kirani ki goge dukan ciwo na
Kin iya dariya mai taba zuciya
Mai kyau kyakkawa ban ga irinki ba duniya
Malama ga dalibi kinji malama
Taho gare ni gani ina faman tsuma
Ki tausaya kinji kice mini an gama
In kika amsa mun har abada bazan miki nisa ba
Malama kece malama
Malamata kece malama
Ga malama kece malamata
Jarumata ni kece jarumata
Ni malama kai dalibi
Me kake sone kayi
Dan hankali bazai dauka ba
Sai kace wani jarumi
Ya hada mu dakai dani
Wai matsayinka baka kalla ba
Kaga ka daina wanan wasan baza'a ma suma ba
Zaya fiye maka dainawa ma
Shine abinda zan ce kenan
Na karkare shikenan
Mene hadi na biri da gada ma
Ki taimaka ki bani dama malama
Sai na baje miki sirrina ma
Ko dan kadan ki bayyana ma
Dan Allah in kika juya toh zan suma
Malama kece malama
Malamata kece malamata
Malama kece malamata
Jarumata kece jarumata
Power mix baby
Written by: Bravo Master
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...