Credits
PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Isa Gombe
Producer
Lyrics
Indosa
Ayaraye indosa
Asha ruwa-ruwa
Indosa
Ayaraye indosa
Ayaraye indosa
Ayaraye indosa
Asha ruwa-ruwa
Mai saurare na
Bana sauti ya sauya
Fadawa mai fafe gora
Yau ce ranar tafiya
Ado Gwanja ne
Ga wani baiti na shirya
Mai dukan sauti
Buga ganga mai taken
Asha ruwa-ruwa
Ado Gwanja ne
Na Aminun Dawaiya
A sauya salon taku
Tinda kida na ya sauya
Lokaci in har zai zo maka
Bayi bari sai ka shirya
Mai sauraro na
Dan jin dadin gangar
Bini muje fagen rawa
Aye wasu naji suna magana
Wai mata muka wa waka
Kuma in nakado sautin
Harda mazan sai sun taka
Kai yazama do da iri
Zaya fito ranar shuka
Sai doki yakai doki
A kwalliya tai zaka jiyo karar kararawa
Da salon baiti
Har saka nata baka
Bani barin waka
Koda za'a yi min duka
Dan da ita nazama gamji
Nafi gaban sara suka
Mai musu waiga juya
Komai zakayi dan Allah
Ka duba rayuwa
Aye mama
Ayarayele mama
Wani ya daina
Ga wani chan kuma ya soma
Wani in yazo
Ku sanya ido wani zai koma
Mun godewa Allah
Baitukan mu sun kankama
Karshen mamaki
Akuya tasa kura tana matotuwa
Na kara fadi rana
Ai itace budin aiki
Ku gane batun rawani
Wanan sai a gidan mulki
Inji Ado Gwanja
Wane rago da rigar tsaki
Ba aro ba sai dai sata
Masu ita sun kai kamo
Yasha majojawa
Kai mai layya
Fita ta mai zamani
Kabar sha'anin boka
Dan sana'ar sa akwai muni
Binciken kai wanene
Babu abinda ya dame ni
Gwanja ne
Allah na rike
Dan shi kaban ruwa-ruwa
Written by: Lericx Arewajams Dice

