Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mycah Dangata
Mycah Dangata
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Mycah Dangata
Mycah Dangata
Composer

Lyrics

Sunana dangata
Toh meyasa?
Me yasa kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Kishi yakan kawo gobara
Me nayi kina kishina?
Kishi yawan kishi yau bashida kyau
Me yasa kana kishina?
Kishi zayasa ka kasheni
Me nayi kana kishina?
Allah ya bani ba mutum ba
Me yasa kina kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kina kishina?
Ka hanama kanka barchi saboda ni
Saboda ni
Ka hanama kanka sukuni saboda ni
Saboda ni
Kaje gidan boka saboda ni
Saboda ni
Kaje ka dawo duk saboda ni
Saboda ni
Har hawan jini zai kasheka saboda ni
Saboda ni
Gashi zakayi mutuwa saboda ni
Saboda ni
Allah ne yasa mini albarka woo
Albarka woo
Ba mutum ba nace, "Ba mutum ba"
Toh meyasa?
Me yasa kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Kishi yakan kawo gobara
Me nayi kina kishina?
Kishi yawan kishi yau bashida kyau
Me yasa kana kishina?
Kishi zayasa ka kasheni
Me nayi kana kishina?
Allah ya bani ba mutum ba
Me yasa kina kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kina kishina?
Nasai mota kana kishi
Nayi gida duk kana kishi
Nayi aure kana kishi
Allah ya bani kudi kana kishi
Allah ya bani ilimi kana kishi
Allah ya bani baiwa kana kishi
Allah ne yasa mini albarka woo
Ba mutum ba
Na ce, "Ba mutum ba"
Toh meyasa?
Me yasa kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Kishi yakan kawo gobara
Me nayi kina kishina?
Kishi yawan kishi yau bashida kyau
Me yasa kana kishina?
Kishi zayasa ka kasheni
Me nayi kana kishina?
Allah ya bani ba mutum ba
Me yasa kina kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kina kishina?
Lallai bakada riba
Bakida riba
Lallai bakada riba
Bakida riba
In na mutu
Bakada riba
Wai ka kasheni
Bakida riba
In na mutu
Kaima zaka mutu
Bakida riba
Menene ribar ka o?
In ka sami duniya
Ka rasa aljanna
Menene ribar ka o?
In ka sami duniya
Ka rasa aljanna
Bakida riba
To Allah yayi mu daban-daban
(Haka)
Kai kaine ni nine
Wani bakine wani farine
Wani mai kudi wani baida kudi
Wani baiwarsa mawakine (kamar dangata ba)
Wani baiwarsa kawai manomi
Yan uwa mu fuskanci harkokin Allah
Mubar hassada zamu cigaba
Me yasa kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me yasa kina kishina?
Me nayi kina kishina?
Meyasa?
Me yasa kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kana kishina?
Me yasa kana kishina?
Kishi yakan kawo gobara
Me nayi kina kishina?
Kishi yawan kishi yau bashida kyau
Me yasa kana kishina?
Kishi zayasa ka kasheni
Me nayi kana kishina?
Allah ya bani ba mutum ba
Me yasa kina kishina?
Me nayi kana kishina?
Me nayi kina kishina?
Written by: Mycah Dangata
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...