Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Performer
Sam & Dave
Sam & Dave
Keyboards
Samson Mba
Samson Mba
Performer
Sam Ap2
Sam Ap2
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Composer
Alanza Joshua
Alanza Joshua
Songwriter

Lyrics

Ka ba ni fuffuka
Don shawagi
In na yi shuki
Ka kawo ruwan
In ba don Kai ba
Da Ina na ke
Baba na gode
Da sun mani dariya
Ba yau ba
Ebenezer na ga Alheri
Hasken ka ta Haskaka
Hanya na
Baba na gode
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Ubangiji ka na da kyau
Mai Iko Kai babba
Ya na gudana
Dai dai Kalmar ka
Baba mun gode
Ba zan yi gardama ba
Albarkun ka na musamman
In na zagaya
Alherin ka ne zalla
Waiyo baba na
In yayi tsami
Ka na chanza komai
Wannan kaunar ka
Na burge ni
Ai ni ne Dan gata
Albarkun ka
Suna zubo
Kamar ruwan sama
Zo ku Gani
Zo ku Gani
Abunda Yesu ya yi
Kaunar ka Babu iyaka
Kaunar sa ba ta karya
Mai Iko
Mai Iko
Kai ne zan bautawa
Kullum
Kai ne Babba
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Ubangiji ka na kyua
Mai Iko Kai babba
Ya na gudana
Dai dai Kalmar ka
Baba mun gode
Ubangiji ka na kyua
Mai Iko Kai babba
Ya na gudana
Dai dai Kalmar ka
Baba mun gode
Baba na ya latti
In na Kira shi
Amsa chak chak chak
Komai na da tabbaci
Bai da lokacin karma karma
Bazan iya furta
Alajiban sa a rayuwata
Kai kadai ne Babba
Ba za ka yaudareni na
Zakin yahuda
Na ba ka girman
Babu kamar ka
Zan yabe ka
Harabada
Sai ku duba ku Gani
Wadda albarkun ke bi
Da ga Arewa
Zuwa kudu can
Yesu Almasihu
Ne muke so
Kai ne babba
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Kai ne Babba
Mun yabi Sunan ka
Ya na gudana
Daidai Kalmar ka
Baba mun gode
Ubangiji ka na kyua
Mai Iko Kai babba
Ya na gudana
Dai dai Kalmar ka
Baba mun gode
Ubangiji ka na kyua
Mai Iko Kai babba
Ya na gudana
Dai dai Kalmar ka
Baba mun gode
Written by: Alanza Joshua, Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...