Credits
PERFORMING ARTISTS
Samap2
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Samuel Moses Bala
Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Samap2
Producer
Lyrics
Komai tsawon lokacin wahala
zai zo ga karshe
Jahilchin mu na gobe
yana samu a damuwa
uba ya yi alkawari
ba zai taba kasawa ba
Rashin imani ke sa
mu rasa bege
idan komai ta bace
kuka tayi yawa
Gaskiya tana a raye
bangaskiya ita ce tushen rayuwa
bangaskiya ita ce tushen rayuwa
Rayuwa ba wuya
ga wanda ya bada gaskiya
Rayuwa ba wuya
ga wanda ya bada gaskiya
Ahhhhhh Rayuwa ba wuya
ga wanda ya bada gaskiya
ba wuya
Written by: Samuel Moses Bala