Letra
Kar ki yada masoyin toh ki saurara
Kar ki yarda masoyin ki dan akwai kura
Dauki hankalin ki saita shi ki sa lura
Ina biyar ki abunda kika mini na jura
Bar ni nayo wuff dake (wuff)
Bar ni nayo wuff dake (wuff)
Tunda nace, "Sai dake" (Wuff)
Barni nayo wuff dake (wuff)
Wuff
Wuff
Wuff
Wuff
Rike mukulin zuciya ta (wuff)
Rike ka adana ta (wuff)
Saurayi ka mini sata, (wuff) sata (wuff)
So yana san kadari (wuff)
Ina zai je da ni? (Wuff)
Yai nisa da ni (wuff)
Kamar zaya Kuje (wuff)
Wuff
Wuff
Wuff
Wuff
Kiyi mini uzuri (wuff)
So ne sanadi (wuff)
Kwantar da hankali (wuff)
Inai miki tanadi (wuff)
Babu kamar ya kai (wuff)
Baka da madadi (wuff)
Gani dab da kai (wuff)
Rai na fari yake (wuff)
Wuff
Wuff
Wuff
Wuff
Kai ni gida, (wuff) gida, gidan ku (wuff) a sa mana lallai
Sai ki kula, (wuff) ki kula, zuciyar (wuff) taki ki kulle
Nai ajiya, (wuff) ajiya, sai in an (wuff) sa mana lallai
Ka rufe, (wuff) fuskar ka, kar yan (wuff) mata su kalle
Wuff
Wuff
Wuff
Wuff
Ina kewar bamu tare
Wanda kamshin jikin shi koh turare
Idan ya zo bakinciki zaya kore
Rashin shi zuci tai kadan ta jure
Wuff
Wuff
Wuff
Wuff
Yanzu duba kamar da wasa (wuff)
Kaunar ki na ta rassa (wuff)
Abunda zuci ta kunsa (wuff)
So ne (wuff)
Kaga so bai kyale danya (wuff)
Mai muni da mai kyau (wuff)
Dokin son ka na hau (wuff)
Ni dai taka din ce (wuff)
Dama zaka duba (wuff)
Ba duban ido ba (wuff)
Ba dan dukiya ba (wuff)
Ba tarin kawa ba (wuff)
Written by: Umar MB

