album cover
Samarin Shaho
29,506
Afrikaans
Samarin Shaho fue lanzado el 1 de enero de 2003 por Sogha Niger como parte del álbum Samarin Shaho - Single
album cover
Más popular
Últimos 7 días
01:10 - 01:15
Samarin Shaho se descubrió con más frecuencia alrededor de 1 minutos and 10 segundos después la canción durante la última semana
00:00
00:35
00:45
00:55
01:10
01:25
03:20
00:00
03:37

Créditos

ARTISTAS INTÉRPRETES
Arewa Sound
Arewa Sound
Intérprete
SOGHA NIGER
SOGHA NIGER
Intérprete
COMPOSICIÓN Y LETRA
SOGHA NIGER
SOGHA NIGER
Autoría
PRODUCCIÓN E INGENIERÍA
badaru ibrahim
badaru ibrahim
Producción

Letra

Soyayya
Allah ya bar soyayya
Soyayya
Soyayya kala kala ce
Soyayya iri iri ce
Soyayya masowani cuta
Kai kowa yaso mai so ne
Samarin shaho
A gaida samarin shaho yan mata
Yan mata ku duba sosai
Ku sa hankali
Ku gane samari
Ku gane samarin kirki
A nan cikin masoyan na ku
Masu san ku da niyyar kirki
Dan yan yaudara suna da dama
Sune samarin shaho
Samarin shaho
A gaida samarin shaho yan mata
Yan yaudara samarin shaho
Ganin kitsai ake ma rogo
In kin gane su tsaf sun shirya
Laf laf laf
Gasu wajen ki
Wannan magana mai dadi
Iya ja hankalin yan mata toh!
Hattara yarinyar
In baki da dogon duki, da nazari da yin lissahi
Zai shirya gaddar zare ram, da kin hau ta kin hauwda rami
Samarin shaho
A gaida samarin shaho yan mata
Soyayya masowani cuta
Kowa yaso mai so ne
Mai sonka baya zalumtar ka
In dadi in wuya ga kutarai
Nema yake duk sahai
Allah ya kai ki hawgen aure
Samarin kirki
Allah ya kai ku hawgen aure
Samarin kirki
Eh, Allah ya kai ku hawgen aure
Samarin kirki
Eh samarin shaho
Ku dibi idanun na shi
Ku dibi kahawhun shi
In ka ganai shi tsaf ya shirya
Laf laf laf
Gashi wajen ki
Wannani magana mai dadi
Iya ja hankalin yan mata toh!
Hattara yarinyar
Ko kai ne samarin shaho
Ku dibi idanun na shi
Ku dibi kahawhun shi
Toh kai nai samarin shaho
Toh kai nai samarin shaho
Ehh!
Chan dai!
Yan yaudara samarin shaho
Ya bige ki ki hauwdi ya tsarai
Ya barki nan kina "Wayyo Allah ya cuce ni ya cuce ni", (ya cuce ni ya tai ya barni, ya cuce ni ya tahi ya tahi)
Soyayya masowani cuta
Kowa yaso mai so ne
Mai sonka baya baya zalumtar ka
In dadi in wuya ga kutarai
Nema yake duk sahai
Allah ya kai ku hawgen aure
Samarin kirki
Allah ya kai ki hawgen aure
Samarin kirki
Eh, Allah ya kai ku hawgen aure
Samarin kirki
Written by: Sogha Niger Groupe
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...