album cover
Bashin Gaba
4,565
Afro-Beat
Bashin Gaba fue lanzado el 30 de abril de 2018 por Apple Media Africa como parte del álbum Iconic Sounds of Africa Vol, 69
album cover
Fecha de lanzamiento30 de abril de 2018
Sello discográficoApple Media Africa
Melodía
Nivel de sonidos acústicos
Valence
Capacidad para bailar
Energía
BPM

Créditos

ARTISTAS INTÉRPRETES
Ahmad M. Sadiq
Ahmad M. Sadiq
Intérprete
COMPOSICIÓN Y LETRA
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Composición, Letra

Letra

Ehh bashin gaba nai alkawari zan kawo karshen shi
Kiyi min izini soyayyarki nake neman dama
Zan jajirce in kema bazaki butulce ba
Ehh bashin gaba nai alkawari in har naga karshen shi
Ga albishiri birnin raina duka sai na barma
Zan kadaita dakai idan kaima bazakayi cuta ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Eh assalamu'alaiki yake kyakkawar yar yarinya
Waigo ki gani bako ne kikayi shi akan hanya
Zanso ki amince min dani dake muyi soyayya
Fatan danake bazaki barni na zub da hawaye ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Me zaya hana in karkata raina duka in mika ma
Sashi na masoya in ajeka sahu na hanun dama
Bashin gaba kai alkawari na datse shi kadau himma
Zan rike ka da gaskiya fatan bazaka ji tsoro ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Nayo dace da kinka yarje zamuyi soyayya
Nai alkawari tunda kin amince zakiga sakaya
Bashin gaba biyansa dole hawaye yayi kwaranya
Zan kawo karshen sa ba tare da zub da hawaye ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Zan kusanta dake ba domin in cimma bukatu ba
Zan nisanta dake ba domin kin min wani laifi ba
Bashin gaba akanshi bazaki zub da hawaye ba
Ehh duniya tai dadi rayuwa tasamo inganci
Ni'ima ta sauko sanan kuma ga karin sausauci
Karshen gaba yazo ba kuma sauran lunkufurci
Na baka amanar rai nasan bazakayi wasa ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Sautin zance gurin fita tasa lallai baki ne
Gurbin zance ya zaure in aka daidaita chan ne
Na tantance komai ya faru dani lallai ke ne
Na saki a raina bazana so wani 'da ya cire min ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Na yarda dakai tamkar reshe karkon jemage
Mai rabani dakai dayazo zan duka in dau hoge
Meyafaru dakai kana hawaye waigo in goge
Nayi alkawari bazam bari ka zubar da hawaye ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba
Ehh bashin gaba nai alkawari in har naga karshen shi
Ga albishiri birnin raina duka sai na barma
Zan kadaita dakai idan kaima bazakayi cuta ba
Bashin gaba biya nasa dole hankali zai tashi
Ku musasanta domin samun kyakkawar makoma
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Bashin gaba nai alkawari zan kawo karshen shi
Kiyi min izini soyayyarki nake neman dama
Zan jajirce in kema bazaki butulce ba
Zan kadaita dakai idan kaima bazakayi cuta ba
A zaman tare bai chanchanta mu tabbata gaba ba
Zan jajirce in kema bazaki butulce ba
Idan kaima bazakayi cuta ba
Written by: Hussaini Danko
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...