歌詞
Arewa Mafia, ClassiQ
M.I eh
Suna ta bige-bige
Suna ta shige-shige
Suka sa muka tsallake
Yaron zaƙi wane rake
ʼYan mata na leƙe-leƙe
Amma mu ba mu ɗauke-ɗauke
Haba Babes, cool down mana ai ina sane da ke
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu
Muna bugu, suna gudu
Ikon Allah ne no be furu
Flow so heavy
Wallahi yana fasa mudu sha
Rafi zurfi ʼyar uwar tudu
Arewa gabas har kudu
Ba wani Kano har Germany
The boy just dey boil like maruru
Ba su da ganewa
Mark on the face muna zanewa
Competition na ta ƙarewa
Babu irin Mafian nan a Arewa
I made the floor slippery suna zamewa
Suna ta fadi kasa muna sharewa
Massacre jamaʼa suna ta ɓarewa
Kamar Sir Tafawa muna ta Balewa
Suna ta bige-bige
Suna ta shige-shige
Suka sa muka tsallake
Yaron zaƙi wane rake
ʼYan mata na leƙe-leƙe
Amma mu ba mu ɗauke-ɗauke
Haba Babes, cool down mana ai ina sane da ke
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
<span begin="1:48.487" end="1:51.880">Muna bugu, suna gudu sha</span> <span ttm:role="x-bg"><span begin="1:49.522" end="1:51.502">(Yo! M.I)</span></span>
Classiq Gaskiya is difficult because Hausana bai nuna sosai ba
Amma haka ni zan ce wannan da yanda **** suna shan gote
Suna gudu kamar bera ya ga muskule ko muskule ya ga kare
Muna kashe shi daga London zuwa Cyprus har ma a cikin Malay
Kuka sa aka sa fuskana a kan kwalban abin da suka sha
Oh my gosh, muna posh, muna bush, ba na rush babu ruwanmu da laws
Shoutout mu **** Classiq suna forming sick rappers mune magani
Ka manta da su sai warin baki da karambani
Suna ta bige-bige
Suna ta shige-shige
Suka sa muka tsallake
Yaron zaƙi wane rake
ʼYan mata na leƙe-leƙe
Amma mu ba mu ɗauke-ɗauke
Haba Babes, cool down mana ai ina sane da ke
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu sha
Muna bugu, suna gudu
Classiq an M.I Abaga back with a bang ai dole ku ji mu
No body badder, their fada, their fada ku fito ku bi mu
Kai idan suka gan mu suna ihu
Yo! verbal attack on tthe track ai mun ki mu gaji
Suna ta bige-bige
Suna ta shige-shige
Suka sa muka tsallake
Yaron zaƙi wane rake
ʼYan mata na leƙe-leƙe
Amma mu ba mu ɗauke-ɗauke
Haba Babes, cool down mana ai ina sane da ke
Written by: Barnabas Buba, Hyacinth Mgbeafuluba (TUC)

