album cover
So
30,245
Music
So은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2025년 2월 24일일에 HB Records에서 발매되었습니다.Luxury Playlist
album cover
가장 인기 있는
지난 7일
01:15 - 01:20
So은(는) 지난 주에 약 1 분 and 15 초 시점에에 가장 많이 검색된 곡입니다.
00:00
00:05
00:15
00:25
00:40
01:00
01:10
01:15
01:20
01:25
01:55
02:10
02:20
02:35
02:40
02:55
00:00
03:18

뮤직 비디오

뮤직 비디오

크레딧

실연 아티스트
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
실연자
작곡 및 작사
kashiful suleiman tajir
kashiful suleiman tajir
작곡가
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
작사가 겸 작곡가

가사

Okey
Kasheepun kida
Shi ba mutum ba, ba aljani ba
Shi ba akwai ba, ba babu ne ba
Shi ba tsuro ba, ba kyankyasa ba
Ba tsaunin da zan tsallaka ba
Amma daya ne bazan karyata ba
Amma ban ce, "Ni na ganshi ne ba"
So
(Ok) soyayya, soyayya
Ni nazata da na kai masoyi
Ashe-ashe wai koyo nakeyi
A kwan' a tashi girma nakeyi
A cikin sa na kara girma
Kafin na sanki ban san shi ba
Bansan abinda zan bashi ba
Ashe basan duk dadin sa ba
Hayya inama-inama?
Wadda naso a da nayi gwari
Nabi gari Ina kara kuri
Rana guda ta iya yadani
Kai! To bana sonki nima
Sai naga yanzu ga sahiba
Kuma a ce bazan barta ba
Me kika so? Gaya mini
Tunda kina yimin naki nima
A sonki ba batun fargaba
Ya za a ce biki ba
Duk laifinki ban ganshi ba
Na soki kin soni kema
Ku dakata masoya kuji
Idan kuna bidar agaji
Ku so masoyi mai tausayi da jin kai wanda zai baku dama
Mai zargi bari in karyataka
Kema bari in karyataki
Dukka masoyi na gaskiya
Mai zargi cikin tarayyaa
Dan zargi kofar rabbuwa ne
Da mukullin ta ma ban gani ba
A kyale gaibu sai jalla sarki
Yarda a so nake cewa taki
Mai kuiya yake gane naki,naki ince so ba namu ne ba
Mai uziri ina baki girma
Da addu'a ta kyawun makoma
Yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama
Masu hauka a so kunyi dai-dai
Ku toshe kunnuwa naku kudai
Kuma kada kuji karda ku gani
Sai kuyi gaba ku karasa gini
Kurike gaskiya kunji da gani
Kusaka addini cikin so na gani
Koyi da annabi masani
Karshen sani shine da sani
Kida
Midget mix
Written by: hamisu said yusuf, kashiful suleiman tajir
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...