Tekst Utworu
Allah tsare zubarda mutunci dan Neman suna
Rabbi tsareni yin Abinda yasaba tarbiyar iyayena
Allah kareni tsareni zubar da mutuncin dangina
karda naja abinda zaisaka adiga nuna mahaifina
ina uwa karnaja abinda zaisaka ranta yana kuna
Written by: Aliyos_Mixz

