Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Isa Gombe
Producer
Lyrics
Fadi alkhairi
Gaskiya jari
Ko ka kini
Ko ka so nine Gwanja
(Ko ka so nine Gwanja)
Nace, "Fadi alkhairi"
Gaskiya jari
Ko ka kini
(Ko ka so nine Gwanja)
Naji dadi, yafi na saba
An shirya, yafi an saba
Tafiya riba, nayi na chaba
Tuni sun karba
Maganar wakar Gwanja
Da idan na fito, wa ke gano ni?
Yanzu kona buya sai an tono ni
Nagode Allah, wanda yayi ni
Sannan ya bani dama, na amsa mai waka Gwanja
Kai a sanadin waka naje Gwangola
Naje Mambila
Kuma naje Illela
Na wuce Gombe
Na shiga birnin Yola
Duk inda na ratsa sai kaji kowa na "ga Gwanja"
In an kira sunan mu, sai kaji an zage mu
In munje neman aure wani gun ba a bamu
Shin menene dalilin abin kyamar mu?
Ko don anji mata sun rike sautin Gwanja?
Magana jari, in ka fadi alkhairi
Mun wuce gori don bamu nufin sharri
Fadi da kari karshen mu muke buri
Yayi mana kyawu, shine manufar wakar Gwanja
A kalamai na, ban rufe komai ba
Ammah ko kun bini, baza kuji komai ba
Bazan kaudi ba, kuyi mini tababa
In ka kusance ni, zaka ji amsar Gwanja
Written by: Ado Isah Gwanja, Bello Hassan


