album cover
Maryam
album cover
Maryam was released on August 19, 2021 by Hussaini Danko Studio Records as a part of the album Dawo
AlbumDawo
August 19, 2021
LabelHussaini Danko Studio Records
LanguageEnglish
BPM190
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Musax mix
Wacece?
Maryama
Zuciyace taki nutsuwa
Zata jefa ni yin dimuwa
Naga sifar ki ban mantuwa
Bani kyale ki nai rantsuwa
Sanki na kamu bai goguwa
Zo ki amsa ba bar damuwa
Duk kalami ke nayiwa
Kinji Maryam ke nai kewa
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Na amince bazan gaji ba
Banga laifi a hankali ba
Nai rashinki bazan rayu ba
Tunda so dai bazai boyu ba
Toh bayka so ya kada ni ba
Tunda kinsan bazai kwatu ba
Har a raina bayka chanju ba
Maryam kin zam cikon rayuwa
Na samo
Na samo
Kunga Maryam
Na samo
Maryama, Maryama
Maryama ke guda daya ce
Maryama, Maryama
Neman ki zanyi ko kin bace
Maryama, Maryama
Maryama koko sai na mace
Maryama sai tinani nake
Ya maida dani kamar wani ice
Maryama zuci kuna take
Taso na ganki in kin wuce
Duk matsayin yabo kin cike
Surarki ce abar sha'awa
Maryam kadai nake tambaya
Kaunarki ce tamin mamaya
Dab dake naso in tsaya
Kiban abin da zan godiya
Toh sanki ne yasa min kayya
Na maida ke abar tutiya
Sirri na zuci shine fiya
Ki fid dani cikin damuwa
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Kunga Maryam (na samo)
Musax mix
Written by: Hussaini Abubakar Hussaini
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...