Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Composer

Lyrics

Ni naki ne
Ni taka ce
Ni taka ce
Cikin zuciya
Jini-jijiya
Soyayya ta kina nan
Kasar India
Ko Saudia
Naje ma kema kina nan
In kina lafiya
Ina lafiya
Idan bakya nan bana nan
Zan haukace
Rabo na dake, ke, ke-ke
Motar son ka ce na hau zanyi tuki
Bana so in tsaya bare in taka burki
Natsuwa kai ke sani in ta shauki
Ni daya ce ka dauka guda babu sirki
Godiya nayi ma
Don ka karrama ni, ni-ni
Ni naki ne
Ni taka ce
Dudduba ki sake kallo na
Soyayya ce tsantsa a idanuna
Matar kirki ke kika bani girma na
Zad dadi in kinka kirawo suna na
Dake nayi fice
Kyakkyawar mace, ce, ce-ce
Ina kwana, na gaida kai masoyi na
Muje dinning domin kaci girkin hannuna
In zaka fita nayi ma rakiya muyi bankwana
In ka tafi za muyi ta kewar juna
Don tsantsar sabo
Bama son rabo, bo, bo-bo
Ni naki ne
Ni taka ce
Bugun zuciya, in bake ba zanyi motsi ba
Ya zinariya, adon mata in baki bai cika ba
Takawar ki ɗai-ɗai yanmata
Ba tamkar ki yau a fagen gata
Nike son ki kin zama yar gata
Zan aure ki kin zama mata ta
Na dauko na baka
Ka miko mini naka
Soyayya da kai mu kayi musaya
Naja sun ja sun kyale
Kofa ta kulle
Sun bar min ke dole-dole-dole
Takawar ka ɗai-ɗai dan gayu
Mai lahaula yafi gaban mayu
Takawar ki ɗai-ɗai yar gayu
Mai lahaula yafi gaban mayu
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...