album cover
Rayuwata
29
R&B/Soul
Rayuwata was released on January 1, 2025 by Arewa Medium Production as a part of the album Maya
album cover
AlbumMaya
Release DateJanuary 1, 2025
LabelArewa Medium Production
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Credits

PERFORMING ARTISTS
Meleri
Meleri
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Arewa Medium Production
Arewa Medium Production
Songwriter

Lyrics

Ma
(Ma)
Maya karda kisani
A kwadon shara
Maya yadda kike mun
Kamar almara
Maya karda a kwace min ke
A mini zara
Rayuwata babu kamar ke
Da zan gadara
Har yanzu ina kukan zuci
Maya ce a raina
Koda bindiga ni ban karaya
Maya ni ina sanki
Maya ina sanki
Maya ina sanki
Zana fi barewa gurin gudu
Ban tsayawa
Bude kunnuwanka bana takai
Kana ta tawa
Maya ni ba matar mai kudi
Koko gida motar hawa
Maya ni ba matar uban daba ba
Wallahi ni baka ban sha'awa ba
Dani da wanda nake so
Kabar mu ba ranar rabuwa
Juya ka ganshi da saje
Ya hadu
Ina san sa
Maya ina sanka
Maya kin hadu kema
Ya za'a ce baza'a yaba ba?
Kin bani lasi kuma madarar kauna
Bazata zube ba
Maya dake na saba
Nai tankade ga tsaba
In an gan ni zani farauta
Wallahi ke zan duba
Mai raba mu ya dauko aiki
Ko yanzu ya jaraba
Ki biyo ni yanzu mu dan taka
Maya, mu dan taka
Maya, Maya
Maya ina sanki
Maya, Maya
Written by: Muhammad Meleri, Suleiman Muhammad Tijjani
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...