album cover
Manufa
1,260
Afro-Beat
Manufa was released on September 8, 2023 by Ahmerdy Records as a part of the album Manufa - Single
album cover
Release DateSeptember 8, 2023
LabelAhmerdy Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM109

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ahmerdy
Ahmerdy
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Gambo salman
Ahmad Gambo salman
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Mega Mix
Mega Mix
Producer

Lyrics

It's Ahmerdy
Yakamata ku bar ni
In zaiyano manufa ta
Nayi dakon soyayya
Ammah ban bayyana ba
(Big Bang Bass)
Ji mana yan mata
Soyayya manufa ta
Ai bugun zuciya
Kece mai sarrafa ta
Ido na ke ya gano (Ke-ke)
Baby tawa (Ke-ke)
Ke nake marari (Ke-ke)
Bani son bar ki (Ke-ke)
Ido na ke ya gano (Ke-ke)
Baby tawa (Ke-ke)
Ke ya gano (Ke-ke)
Bani son bar ki
Sa ni a zuciya
Kauna zuciya
Zan kira ki "Habibiya"
Muradin zuciya
Toh masoyiya ta gani
Abokai ne sun zuga ni
Sun ce min na barki
Ammah ni fah ba zana iya ba
Soyayya haka ne
A rayuwa so mai son ka ne
Tashi kizo yar mama
Amana ta ki rike yar abba
Toh sannu da aiki yan mata
Tauraruwar mata
Zana shimfida tabarma
Taso ki zauna ga inuwa ta
Habibiya
Hasken zuciya
Masoyiya na
I love you baby
Ido na ke ya gano
Baby tawa
Ke nake marari
Bani son bar ki
Ido na ke ya gano (Ke-ke)
Baby tawa (Ke-ke)
Ke ya gano (Ke-ke)
Bani son bar ki
Bikin mu dake yazo
Ga visa ma ta zo
Zamu keta hazo ni da ke
Sai garin manzo (Baby)
Bikin mu dake yazo
Ga visa ma ta zo
Zana keta hazo ni da ke
Sai garin manzo
Habibiya
Hasken zuciya
Masoyiya na
I love you baby
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
(Ke-ke)
Written by: Ahmad Gambo salman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...