album cover
Buje
29
Afro-Beat
Buje was released on November 13, 2022 by Apple Media Africa as a part of the album Skelebe, Vol. 1
album cover
Release DateNovember 13, 2022
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Credits

PERFORMING ARTISTS
Adam. A. Zango
Adam. A. Zango
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adam. A. Zango
Adam. A. Zango
Composer

Lyrics

Aha
Dan sarki yadawo naka ba irin nasu bane
Eh
Keji ba ai maka kyaure saidai mahaukacin kafinta
Ja mu je
Sai ku taka rawa da kidan zango
Maza-maza-maza 'yanmata da maza kufito wakar buje wayyo
Kar ki kwafsa min
Yarinya naga rawarki ban akwai sha'awa toh kuya min
Wine am wine am oo
Sabon salo kenan
A rabarbasha a bashe chashe yaro kaga rawar buje
Buje
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Wanda yazo kaduna bai yadda zango ba bai asarar zuwa
Wanda yazo kaduna baiga zango yayi arar zuwa
Wani yazo a yau
Wani zai koma yau
Ni kuma rabbana shi yabani dama jama'a wallahi babu mai kadani
Wasu na jin haushi
Allah yaba zango dumbin basira
Kauce munafakai Adam zango sam babu mai ja dani
A waka nai fice
A shirin film wannan ba'ayin magana
Nine dan kuma nine babban kunga mai zamani
Naso da sabuwar wakar buje jama'a kowa ya yazo yaji
Waka ta daban ce kunji kidan buje
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Wanda yazo kaduna bai yadda zango ba bai asarar zuwa
Wanda yazo kaduna baiga zango yayi arar zuwa
Eh
Eh-eh
Eh
Eh-eh
Eh
Eh-eh-eh
Duk na zagaya na kewaya naje gun masoyana Africa
Adam zango Africa sun san dani
Naje Cameeron naje coutounou naje central Africa
Naje masoya na yarima sam ba wanda ya bada ni
Naje Gabon naje Niger naje South Africa maza da duka sun san dani
Wakane yakaini kasashennan bawani yakaini ba
Nagodewa Allah rabba dan shi yayi man zamani
Shi yasa na sake bugo maku waka mai taken buje
Ku taka rawa jama'a
Buje
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh)
Buje (eh eh)
Buje (eh eh eh)
Wanda yazo kaduna baiga yarima zango yayi asarar ruwa
Wanda za yazo kaduna yaga zango yayi asarar zuwa
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...