album cover
Da Sanki
935
Alternative
Da Sanki was released on July 10, 2022 by 2439720 Records DK as a part of the album Zabi Naka
album cover
Release DateJuly 10, 2022
Label2439720 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar Shariff
Umar Shariff
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter
Umar Shariff
Umar Shariff
Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Umar Shariff
Umar Shariff
Producer

Lyrics

Soyayya
Ki so mai sanki ganinan, ganinan tafe
Garai ki zana so da sauki taho kiyi min alfarma
Kece a zuciya zana rasaki bazaya goge ba
Da sanki zana zo da sanki na taho
Kiyi min alfarma
Kece a zuciya dashe nasanki bazaya tuge ba
La-la
La-la-la-la
Soyayya yau ta ruda ni
Da sallama ta so garai ki zana fara ya yar uwa
Kin shige cikin rai na kinyo kwantawa
A zuciya ta kinyo dashen da bai tugewa
Shiyasa na so zama da ke a rayuwa mi zaunawa
La-la
La-la-la-la
Soyayya yau ta ruda ni
Abun da rai na kullum yake tunawa
Taraiyarmu kullum a tare ba ma rabewa
Haka shi yasa nasa wa ma rai na
Bani kaucewa
Ko ance na bar sanki a rayuwa baza na iya ba
Soyayya ce sanadin kwantan dukkanin lissafi na
Ga tuwa biyu ya zan yi na saku cikin baki na
Na rasa hanya wa zaya jagoranchi gani na
Ina mafita ne?
Nema nakeyi ban gano ba
Jinin jikina ni ke, in babu ke ba rayuwa
Gun ki daya zan zo in fakewa guda dukkan ruwa
A rashin ki cikin rayuwata zai sa ni a damuwa
Cutar so bai da magani in ba ga wanda kake kauna ba
Wani zan bi wani zan bari
A cikin ku masoya
Karki barni ke nasani duk yanayi bani juya baya
Wa zai habo rabo takura ya sadakaur da soyayya
Yanzu dai damara zabe na sanki baza na janye ba
La-la
La-la-la-la
Soyayya yau ta ruda ni
Written by: Abdul D One, Umar Shariff
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...