album cover
Marubuci (feat. Umar M Sharif)
3.107
Dance
Marubuci (feat. Umar M Sharif) adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Apple Media Africa tarafından 6 Haziran 2018 tarihinde yayınlandıTribal Grooves, Vol. 1 (feat. Umar M Sharif)
album cover
Çıkış Tarihi6 Haziran 2018
FirmaApple Media Africa
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM127

Krediler

PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Adbull D
Performer
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Composer

Şarkı sözleri

Eh ya zanyi da rayuwa ta in babu ke
Marubucin labari ka iya kalmar soyayya
Idan na aureka banida 'bacin rai na nura
Marubucine ni mai tsara kalaman soyayya
Idan na aureki banida 'bacin rai na nura
Matakan soyayya gunki azo dan ya kare
Duhu du sanadi haske idan yazo zai kore
Da burgar 'yan mata in kikazo duk sun tsere
Ko ta ina ke zam zam ce babu batu tashin laifi
Kalmomin hannunka dasu ka dasa min soyayya
Ko ina sai zancenka a gida ne ko kan hanya
Yazam ba tamkar ka idan ka guje sainai jinya
Kashiga raina ka zauna ko ta ina kai ke mulki
Abaya sanki cikin raina 'karamine kuma ya girma
Gabo da irinki sosai sai ansha wahala kuma ga fama
Zam baje kolin soyayya ta yau in anban dama
Banida komai sai sanki dashi jinina ke aiki
Marubucin labari ka iya kalmar soyayya
Idan na aureka banida 'bacin rai na nura
Allah da zamani (ahh ahh)
Cuta da magani (iye iye)
So shi ya saka mani (uhh uu mm)
Dan Allah karda ka yadani
'kaunarki shi ya saka mani
Nima banso ki yada ni ah
A tambayi mai so kalmar rabuwa batai masa dadi ba
Wacce nake so ita ke sona bazanaji haushi ba
Ganmu a tare a gidan aure bazan taba kuka ba
Zan baki kulawa na tabbata sam bazakiyi 'kunci ba
Acikin soyayya, nice mai riba
Tarko ya kama, zanso nai wawa
Ko ta ina ke zam zam ce babu batu tashin laifi
Kashiga raina ka zauna ko ta ina kai ke mulki
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...