album cover
Bori
3.735
World
Bori adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Apple Media Africa tarafından 14 Mayıs 2018 tarihinde yayınlandıIconic Sounds of Africa, Vol. 115
album cover
Çıkış Tarihi14 Mayıs 2018
FirmaApple Media Africa
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM123

Krediler

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura Musa Inuwa
Nura Musa Inuwa
Lyrics

Şarkı sözleri

Murmushi zakiman na buga tambari
Ban gamon soyayya zuciya na bori
Murmushi kayi man bangashen 'kauna
Ban gamon soyayya zuciya na bori
So mai hadari sa zuciya tadinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Iyee a gareni kin kawo farmaki
Zanayo bayanai daki daki
So dani dake babu shamaki
Shi fure ya sakan sanyi ajiki
Naita faman shauki in kina gari
So mai hadari sa zuciya tadinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Tambari nakesan buga maka
Ko ina kaje kazauna zan bika
Inuwa ta tsamiya mu haura kuka
Na hado kaya kai kabani yankin sauka
Tattalin soyayya shi ya yanken jiri
Eh karmu tinzira in muna kan tsauni
Dan cikar masoya mu hau mizani
Rayuwar mu ta riski wannan 'karni
A salon soyayyar mu har muna binbini
Ba'ayin sarewa koda gatari
So mai hadari sa zuciya tai ta faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
So mai hadari sa zuciya tadinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
So sinadari kesa zuciya ta dinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Eh gamji dauki sara da sassaka
Zan kiraka tirmi sha daka
Ko buhun 'kaya wanda ba'a 'dauka
Sha zamanka a rai zuciya na sanka
Ni kasani a 'kalbinka karkai bari
So mai hadari sa zuciya tadinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Ke tufar jiji ce adon mai dara
Ni nake bayani kiyo saurara
Makiyinki shi zan bugawa Gora
Ban bari a kushen wacce zana aura
To ki 'kara shirin rike al-'kawari
So mai hadari sa zuciya tadinga faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Eh sanka ya shigen cikin jini har tsoka
Ban gudunka da wadansu basa sanka
Sai kazamma danga inzamto dirka
Ga Fura ga Nono sha iya san ranka
Ka zamo tauraro wanda zanba hari
Murmushi zakiman na buga tambari
Ban gamon soyayya zuciya na bori
Eh murmushi kayi man bangashen 'kauna
Ban gamon soyayya zuciya na bori
So mai hadari sa zuciya tai ta faman bori
Fagen soyayya mun bugo tambari
Written by: Nura Musa Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...