album cover

Gargajiya

72,245Hip-Hop/Rap2018
album cover
00:00
00:10
00:30
01:00
01:20
01:30
03:40
00:00
04:00
Past 7 Days
Gargajiya was discovered most frequently at around 10 seconds into the song during the past week

Lyrics

Gyara murya
Yauwa
Ah hah
Mu je zuwa (Jama'a maza de mata)
(Sarki ya gaishe ku) Haka take Mafia
Gaya musu
Ina kuke?
Arewa Ina kuke?
Bawa a gaban gada
Ga kalangu da ʼyan mata an haɗa
Ga guɗa da ganga a rangwaɗa
Domin sautin zuwa take da lagwada
Toh mutuku mutuku kai mutuku
Makiɗa muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku kai mutuku
Rikita musu gwamnati mun musu coup
Mutuku mutuku kai mutuku
Makiɗa muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku kai mutuku
Rikita musu gwamnati mun musu coup
Sabuwar criteria
Flows sun ka da malaria
Nan daga Arewacin Najeriya
Ofishin gwamna har gaban sakateriya
Har a gaban sakateriya
Ka ji daɗin duniya
Ki ji daɗin duniya
Allah sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji daɗin duniya
Classiq
Toh duk gayun nan ba mai burge ni
Kai! Number one spot ba mai tuge ni
Ok, toh ai nayi sun gani
Steady kadan rapping nake like burgali
Kai! Danliti, V-I-P, babban kifi, M-V-P
Ai da mun taka ba tp, yanzu mu chicks ke daurawa a kan D-P
To! ga amarya, ga ango
Wallahi ango kyakkyawa ka hango
Mun sha ado mun saka anko
Ina yan adawa ïn sa musu Rambo
Amarya, da ango
Wallahi ango kyakkyawa ka hango
An sha ado an saka anko
Ina yan adawa ïn sa musu Rambo
Sabuwar criteria (Sarki Sanusi Lamido mun gaishe ka)
Flows sun ka da malaria (Dawisu sarkin ado, amalen sarakuna)
Nan daga Arewacin Najeriya
Ofishin gwamna har gaban sakateriya
Har a gaban sakateriya
Ka ji daɗin duniya
Ki ji daɗin duniya
Allah sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji daɗin duniya
Ka ji daɗin duniya
Allah ba mu zaman lafiya
Ki ji daɗin duniya
Toh ku ji daɗin duniya
Yauwa
(Haba mallam maido da sautinmu) Sultanun Sokoto
Dan Kwambo
Dahiru Mangal
Baba Atiku
Abba Atiku
Muhammad Abacha
Ahmed Danini
Inuwa Baba
Moheeb Tafida
Isa Yola
Aminu Dogo
Jamil Tambuwal
Roni Dankambo
Haske Abdul
Tahir Kano
Seyong Dantata
Samad Rabiu
Abu Lolo
Na Ala
Sai godiya
Written by: Buba Barnabas / Hamdeeyah, T.U.C.

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...