Lyrics

Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata (toh) Mata iyayen mu ne su (hakane) Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Dole ne muzam girmama su (dolena) Wata guda-guda sau tara dai-dai Ku dubi yunkurin haife 'ya'ya Kunga su suke haife 'ya'ya Suke wanke 'ya'ya Suke rungume 'ya'ya Suke goya 'ya'ya Har yara su girma (ba shakka) Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata (umhum) Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Ko a ko'ina sai da mata Aiki daban, daban garesu mata Mata suna nan da aure Suje dawa suyo aikin gona Su debo itace su kawo Suje ga rijiya dan neman ruwa Suzo gida su kuma daura abinci Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata (na daina) Mata iyayen mu ne su (hakane) Mata iyayen mu ne su Mata suna tukin jirgi Suna aikin office Suna aikin soja Suna aikin karfi Dole ne muzam girmama su In za'a cigaba sai da mata Mata suna da soyayya Shiyasa suke lalaba mu (Allah sarki) Ko a ko'ina sai da mata Har gidanka ma sai da mata Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata Yan uwa ku bar raina mata Mata iyayen mu ne su Mata iyayen mu ne su Yan uwa ku bar raina mata (na daina)
Writer(s): Zaaki Azzay Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out