album cover
Hadiyyah
22
R&B/Soul
Hadiyyah was released on April 10, 2020 by Aflex media as a part of the album Hadiyyah - Single
album cover
Release DateApril 10, 2020
LabelAflex media
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM160

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Abdallah Amdaz
Abdallah Amdaz
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdallah Abdallah Muhammad
Abdallah Abdallah Muhammad
Songwriter

Lyrics

Ai
يلا
(Musax mix) Abdallah Amdaz ne
Aii
Hadiyya 'yan mata
Na baki rai, jinina da zuciya
Ki so ni dan Allah
Kar da ki barni in sha wuya
Hadiyya 'yan mata
Na baki rai, jinina da zuciya
Ki so ni dan Allah
Kar da ki barni in sha wuya
Sararin samaniya
Ke yake yiwa rumfa
Har tsirrai da tsuntsaye su zo gurin su yi mi caffa
Su motsa dan take
Su yi baituka gurinki farar atfa
Ni kau na sawo tsaba
Dan martaba ki ya habibiya
يلا حبيبتي
Kyakkyawa Hadiya
Mai aniya fara
Ke na bai wa ruwan zuma, kisha madara
Mai tsirrai koraye shar-shar
Cima ta kayan marmari dominki ya masoyiya
Hadiyya
Na yarda kowa na da zabin sa tawa ke ce
Mai haska duniyata, mai sa ni dariya ke ce
Ko mai zanayi gareki, kauna da kyautatawa ce
Ki soni dan Allah Aminiya
In yal jam
In yal jam
Ki sari Hadiyya
Hadiyya 'yar mata
Hadiyya 'yar mata
Autar mata
Zinariyar mata
Na baki zuciya
Ki so ni dan Allah
Tare ni ki bar ni in sha wuya (ai)
Aii
Aii
أيوا
يلا
Written by: Abdallah Abdallah Muhammad
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...