Credits
COMPOSITION & LYRICS
Aminu Haruna
Songwriter
Jafar Ahutu Usman
Songwriter
Lyrics
Na wajenku sarki G Jaf ne
Almajiri ne
Rayuwana ni dai na barshi
A hannun Allah
I wake up in the morning and
I pick up my plates
Go from house to house
In search for food
Sometimes I go get but
Sometimes them go shout
Na the life be that I gat to survive
Na debo ruwa kuma in je aike
Na kai shara da wanke wanke
Wasu subani kudi
Wasu kuma dumamai
Babu komai zamu rayu
Sometimes I wonder
Sometimes I dey ponder
Weytin I do to deserve
All these pain and suffering
In my life
Baba mai yasa Mama mai yasa
Kuka kawo ni duniya
When you know
That you can't take of me
Almajiri
Almajiri
Ni almajiri Ne
Ba mai kula kula da ni
Ni Almajiri ne
Almajiri
Almajiri
Ni almajiri Ne
Ba mai kula kula da ni
Ni Almajiri ne
Shin Kasan menene kwana
Da tashi babu abinci
Babu hallin walwala
Kullum cikin kunci
Abun ne babu Dadi Rayuwa takaici
Irin wannan kaddaran
Ina mutum zai yi inganci
A haka dai kullum inata fama
Ai gwara a mayar da ni gona
Ko don na zama farmer
Rayuwa kamar fura kullum
Ina cikin nadama
Rana zafi Binuwa kona
Wata wahalar kaman in suma
So I ask myself
Am I destined for poverty
Cos I don't understand
Living this life of pure misery
Where is my mama
Where's my dad
Where's my family
I'm left to be alone
An island of pure suffering
I really wish
E go better for me someday
I really need somebody
To tell me it's gon be okay
Burina watarana nima nayi Arziki
Ni almajiri kuma ina neman agaji
Almajiri
Almajiri
Ni almajiri Ne
Ba mai kula kula da ni
Ni Almajiri ne
Almajiri
Almajiri
Ni almajiri Ne
Ba mai kula kula da ni
Ni Almajiri ne
Almajiri Ne
Rayuwana ni dai na barshi
A hannun Allah
Tunda babu mai kula da ni
Sai dai Allah
Ohh ohhh ehhh
Written by: Aminu Haruna, Jafar Ahutu Usman

