album cover

JaaJaa (OG ABBAH) [Live]

4,327Afro-Pop2026
album cover
00:00
00:05
00:20
00:40
01:00
01:10
01:20
01:50
00:00
02:10
Past 7 Days
JaaJaa (OG ABBAH) [Live] was discovered most frequently at around 1 minutes into the song during the past week

Lyrics

Makaho baisan dare ba
Muna wasa a Gwagwalada
Alhaji mai babban riga Neman kudi neh kawai nasa a gaba
A gina ba'a rusa ba
Tafiyan bata baci ba
A nema ba'a sata ba
Inn kaji pau kaja sapa
Kalanzil ba diesel bane
Aniyarsu ya bisu
In banki yayi maka nisa kudinka sasu asusu
Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa
Cigaba da nema
Ahh Ahh Ehh Karka bari Karka bari Karka bari
Karka Sare Karka Sare Karka Sare, Ka tashi
Akwai wayanda na zaune a gun paka mota
100 naka ya maka kyau mutumina
Yan uwa na jira dole in tinzira
Babu abunda zai sani in gagara
Mama tana kira
Baba yana kira
Abunda zan basu kar ya gagara
Karka bari Karka bari Karka bari
Karka Sare Karka Sare Karka Sare, Ka tashi
Akwai wayanda na zaune a gun paka mota
100 naka ya maka kyau mutumina
Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa Jaajaa
Written by: Muhammed Abubakar

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...