album cover

ZUCIYA

5,072Pop2026
album cover
00:00
00:05
00:10
00:25
00:30
00:35
00:40
00:55
01:00
01:30
02:35
02:40
02:55
03:00
03:05
03:15
03:30
03:40
00:00
03:57
Past 7 Days
ZUCIYA was discovered most frequently at around 40 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Kin ki amsa ni kinga kin birkita ni
In dai zuciya ce amshi tau taki bani
Dukan abokai sunyi aure kinji saura ni
Da zaki amince
Da zaki amince
In nayi laifine ka fada
Me kake so zo ka fada
Fada da karfi banda rada
Kunne su nada
Rayuwa tare
Muyi komai tare
Kaji in zamu mace
Zan so mu mace tare
Zuciyata koko ruhi
Wane kake so ni ka fada min
Zo zauna zan baka dan labari
A zuci ruwan sanyi fesa min
Zuciyata koko ruhi
Wace kike so ni ki fada min
Na zauna zo dan ki ban labari
Zuci ruwan sanyi fesa min
Kin sani ba wata bayan ke
Kan lokaci ya kure to tausaya min
Da ashe in aka raba mu
In ka raba mu
Komai zai rikice min
Kaunarki ban ma fara ba
Bama batun in daina ba
Daurani kan turbar da kike so
In rayu dake
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ka daskarar da zuciya tayi nauyi
Jiki yana karkarwa ina jin sanyi
In zaka soni, soni domin llahi
Komai kake so ka fadi zanyi bani jin nauyi
Kaunarka bazan daina ba
Domin ko ban ma fara ba
Rashinka bazan jure ba
Daurani kan turbar da kake so
In rayu dakai
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Ruhi-ruhi-ruhi
Written by: Arewa Medium, Umar MB

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...