歌词
Babbar magana (oh lale)
Babbar magana (nai sauraro)
Zo furta dadi kalamin ka
Eh babar magana
Eh babar magana zan furta
Kuma sai kinji
Mai son ya raba ni da ke ya dauko babban aiki
Eh babar magana zan furta
Kuma sai kaji
Mai son ya raba ni da kai ya dauko babban aiki
Eh babar magana zan furta
Kuma sai kinji
Mai son ya raba ni da kai ya dauko babban aiki
So, so,, soyayya baiwar Allah ce (soyayya dadi)
Amasawa mai kaunar ka tukuici ne (sai munyo aure)
Kushe da hassada koh jahilci ne (soyayya dadi)
Koh an kushe ki bazan daina ba
Kauna ce tsantsa
Eh, so, so ne ina son mai so na (soyayya dadi)
Nasan zaka kare mutunci na (sai munyo aure)
Na yarda in ganka a daki na (soyayya dadi)
Ma'ana ya zam kai ne jagora na in munyo aure
Eh, soyayyar da kin mini
Dan Allah nake maka
Kin zamto adan gami
Wayyo godiya nake maka
Lallai nai rawar gani
Gu na ka wuce haka
Nima kin wuce hakan
Ya Allah ya barmu tare
Babbar magana (oh lale)
Babbar magana (nai sauraro)
Zo furta dadi kalamin ka
Eh babar magana
Eh na duba babu kamar ka a bari na (soyayya dadi)
A cikin samari kai ne jigo na (sai munyo aure)
Ina gwanin ki toh ni kai zan nuna (soyayya dadi)
Farinciki na bazai kare ba in munyo aure
Hanta da jini sam basa warewa (soyayya dadi)
Mun shaku da juna sam ba warewa (sai munyo aure)
Haduwar jinin sam bama sabawa (soyayya dadi)
Ina farinciki rai ban batawa domin na dace
Albishiri nake maka (nace goro rike dukka)
Kyautar so na siyo maka (miko min in sa baka)
Ba a ji agogo na siyo kawo hannu in sa maka
Nagode na kara godewa
Ya Allah ya barmu tare
Eh babar magana zan furta
Kuma sai kaji
Mai son ya raba ni da kai ya dauko babban aiki
Eh babar magana zan furta
Kuma sai kinji
Mai son ya raba ni da ke ya dauko babban aiki
Mai son ya raba ni da kai ya dauko babban aiki
Mai son ya raba ni da ke ya dauko babban aiki
Written by: Umar M Sharif


