制作
出演艺人
Mr Crown
表演者
作曲和作词
Kingsley Solomon
作曲
歌词
Ƙauna daga zuciyata
Fari kamar dusar ƙanƙara
Tsada fiye da zinariya
Son ki nake zalla
Ko da ina da duk duniya
Ban da komai idan ban da ke
Ko da numfashina na ƙarshe
Zan ce son ki nake zalla
Kin fi rana haske baby
Lallai kin fi zuma zaƙi
This my love e no dey lie, oh no
Son ki nake zalla
Ke ce sikari a shayi na
Baby, ban canza ra'ayina
Hunturu, bazara, da damina
Koyaushe son ki nake zalla
Masoyiyata, amarya
Gimbiyata, sarauniya
Duniyata, rabin raina, yeah
Son ki nake zalla
Oh! Son ki nake zalla
Ran ki ya daɗe zauna
Matso mu tattauna
Son ki nake zalla
Son ki nake zalla
Ran ki ya daɗe zauna
Matso mu tattauna
Son ki nake zalla
Komai naki daban ne
In na bar ki in sume
And I love the way, the way you smile
When I say, son ki nake zalla
Ko ya kika yi daidai ne
Kar ki bayyana, na gane
For the love you give to me, na gode baby
Son ki nake zalla
Oh-oh, babyna
Ni fa zan bi ki koʼina
And I go find a way, a way to dey show you baby
Son ki nake zalla
I will lay my life for you
Anything you want me to
Kuma ba zan gaji da rera waƙar nan cewa
Son ki nake zalla
Uhm! Son ki nake zalla
Ran ki ya daɗe zauna
Matso mu tattauna
Son ki nake zalla
Son ki nake zalla
Ran ki ya daɗe zauna
Matso mu tattauna
Son ki nake zalla
Zalla, zalla
Hmmm, ouh
Matso mu tattauna
Son ki nake zalla
Written by: Kingsley Solomon