歌词
Voice of Abj
Abdul on the mix
Dj Abdul nagode
Babu mai kadani wallahi
Enemies kuja dani na lie
Bana bacci kwana nake online
Nema nake Alhamdulillah
Mai nema yana tare da samu
Allah ne acikin lamarinmu
Wai dan kaga muna shagalinmu
Je bincika da wuya muka samu
In kagan sana'a na
Na shiga rana na duka na
So idan kaganni a mota na
Shigo kamun ka fara zagina
Dan komai yanada lokacinsa
Mai hassada ita ce ajalinsa
Dan in yaki ya jira rabonsa
A banza sai yaje ya kashe kan sa
Yau gani, Allah ya bani
Makiyana sun kasa rusa ni
Tunaninsu zasu danneni
But, na wuce me suke tsammani
Babu mai kadani wallahi
Enemies kuja dani na lie
Bana bacci kwana nake online
Nema nake Alhamdulillah
Mai nema yana tare da samu
Allah ne acikin lamarinmu
Wai dan kaga muna shagalinmu
Je bincika da wuya muka samu
Haka Allah yaso, haka kuma yake lamarinsa
Wani dan siyasa wani kau da waka akasan sa
Wanda ke hassada wannn kuma shi ya so wa kansa
Duk abunsa in bai dena ba, abaya za'a barsa
Na yardada kwarewana ba mai tashin hankalina
In dai akace wakane babu kowa agabana
Number daya tun a suna kuma sarki a garina
Sun riga sun san in anfara ban ki ba ni a kwana
Allah ya bani kuma godiya nake
Lafiya ga abinci jiki nake
Makiyana ma yanzu birgesu nake
Tarbiya mai kyau tun daga gida take
Mamai tai kokari
Dan tayi man hargadi
Kar na day kayan kowa ko da marmari
Dan tana ji dani kullum farin jini
Bana cikin layin 'yan jeja ka gani
Yau gani, Allah ya bani
Makiyana sun kasa rusa ni
Tunaninsu zasu danneni
But, na wuce me suke tsammani
Voice of Abj
Abdul nagode
Abdul on the mix
Written by: Mahraz Number 1


