音乐视频

音乐视频

制作

出演艺人
Morell
Morell
表演者
作曲和作词
MUSA SHAFFA AKILAH
MUSA SHAFFA AKILAH
词曲作者
制作和工程
Yubskii
Yubskii
制作人

歌词

(Ajuru, ajuru)
Ihu
Eh mana
Kai
Na gode
Eh, eh, ehh
(Ajuru ajuru)
An ce, "Bayan duhu sai haske"
Hakan nan karshen dare ne safe
Don there's nothing new under the sun
You find a way
Your journey has begun
Ready to shoot for the stars
Now see where we are
Won't let nobody put me down
You better know who you are
A da nake yin abu wai domin na burge duniya
Sai na gane duniya kasuwa ne
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Sai yadda Allah ya yi da ni
In ya kai ni sabuwar gari
Na san shi zai ciyar da ni
Ubangiji kai ne ma-gani
Wane boka wane malami
I know he lives inside of me
Therefore zan iya zuwa ko ina
Ban tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa
Na kwakwasa kuma aka ki budewa
Har na ji kamar duniya na na rushewa
Wasu sun so in zama abun eiyya
Ama na sama ya fi su
Aniyan su ya bi su
Dake kar ka damu, your time is coming soon
Angel you're gone too soon
And I miss you
Took some time
But now I'm fine
I promise you
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Sai yadda Allah ya yi da ni
In ya kai ni sabuwar gari
Na san shi zai ciyar da ni
Ubangiji kai ne ma-gani
Wane boka wane malami
I know he lives inside of me
Therefore zan iya zuwa ko ina
Ban tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa!
(Is STG)
Written by: MUSA SHAFFA AKILAH, Pius Ayuba
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...