歌词
Gamu mun daukaka
Neman mu ake dan mun gagara
Muna da kudin mun bama bara
In kudin bai kai ba muyi kakara
(Ana party Ana party)
(Ana party Ana party )
(Ana party Ana party )
Babban yaya ne da kannan shi
Yan mata folawa suke da sun ganshi
Labonoris (da wa) Ngulde
Ba na taba barin kaina ya kulle
Toh ga kidin rawan raba taku
Wahala mai kashe bagu
Abu dumu dumu babu
Ace abu damu damu babu (wayyo)
Ana party Ana party
(Cigaba da gashi sai ran sati)
Ana party Ana party
(Ba yarinya bace ba ta kusan kai 30 )
Abu ya sauwaka
Da in zan shiga sai na jira an saukaka
Yanzu mun daukaka
In zan fita in dau bike ko in dauka car
Mama mun daukaka
Neman mu ake fa
Har saudiya
Don mun shahara
Fagen duniya
Gulman mu suke
Da mun bayyana
Wai da mun fito
Tsaf
Tsaf
Tsaf
Mun fito
Tsaf
Tsaf
Tsaf tsaf
Munyi pes
Pes
Pes
Pes pes
Munyi bul
Bul
Bul
Bul bul
Ana party Ana party
(Cigaba da gashi sai mun goge)
Ana party Ana party
(Su muke ajimu daga nan har chadi)
Ana party Ana party
(Baturiya da gan ni ta kwada salati)
Ana party Ana party
(Ngulde ne da DJ Abbati)
Mama mun daukaka
Neman mu ake fa
Har saudiya
Don mun shahara
Fagen duniya
Gulman mu suke
Da mun bayyana
Wai da mun fito
Tsaf
Tsaf
Tsaf
Mun fito
Tsaf
Tsaf
Tsaf tsaf
Munyi pes
Pes
Pes
Pes pes
Munyi bul
Bul
Bul
Bul bul
Gamu mun daukaka
Neman mu ake dan mun gagara
Muna da kudin mun bama bara
In kudin bai kai ba muyi kakara
Gamu mun daukaka
Neman mu ake dan mun gagara
Muna da kudin mun bama bara
In kudin bai kai ba muyi kakara
Written by: Haruna Abdullahi, ibrahim Abdullahi


