音乐视频

音乐视频

制作

作曲和作词
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
词曲作者

歌词

Uhmm-mm-mm-mm-ah
Lala, lala, lala, la-aah
Albishir ko meye?
Ko kai ne?
Wa mutuwa zata dauka ban sani ba
Tana yawwan min albishir, kwanaki sun kare
Ni kuma ji nake mafarki nake, ta yaya zan gane
Ta yaya zan gane (albishir)
Ta yaya zan gane (albishir)
Ta yaya zan gane
Ta yaya zan gane
Wayyo raina, da kaina suna ciwo
Ga damuwa kullum a zuciya tana yawo
Wayyo raina, da kaina suna ciwo
Ga damuwa kullum a zuciya tana yawo
Wayyo raina, da kaina suna ciwo
Ga damuwa kullum a zuciya tana yawo
Albishir wanda ke dauke hankali, komai ya kauce
Albishir wanda ke tada hankali, komai ya lalace
Albishir wanda ke dauke hankali
Albishir wanda ke tada hankali
Mai rayuwa wata rana za yayai farin ciki
Mai rayuwa wata rana za yayai bakin ciki
Mai rayuwa wata rana za yayai farin ciki
Mai rayuwa wata rana za yayai bakin ciki
Uhmm-mm-mm-mm-ah
La-a-aa-aa-aa-ah
Uhmm-mm-mm-mm-ah
La-a-aa-aa-aa-ah
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...