制作
作曲和作词
Mahraz Ibrahim
词曲作者
歌词
Voice of ABJ
Abdul on the mix
Dj Abdul Nagode
Is been a long time
Mr Sajo ne na 'yan mata
Allah kareni kar su ga bayana
Arizikina ya kai har ga 'ya'yana
Sannan kar na bata ran iyayena
Nayi zaman lafiya da mutanena
Allah kareni kar su ga bayana
Arizikina ya kai har ga 'ya'yana
Sannan kar na bata ran iyayena
Nayi zaman lafiya da mutanena
Duk abinda na samu Alhamdulillahi
Allah tsareni da duk bala'i
Mai gun kallo ka shigar da kara'i
Kar na tasa asuba zuwa isha'i
In yanzun mune, gobe ai ba mu baneba
Toh me yayi zafi dan uwa ya kamata ka lissafa
Ubangiji kai kayi mu
Hau kasa aka san mu
Toh ka shiga lamarinmu
Mufi karfin makiyanmu
Karemu ko ina muke
Domin mu nema muke
Ko da zaginmu suke
Kar mu damu mu mushige
Dare da safiya
Kaine ke bamu kariya
Da mutum ne da sai mun biya
Da baza mu samu ba ko daya
Allah kaine mai badawa
Mai kashewa da rayawa
Baiwana kai ka karawa
Ariziki yayi daurewa
Allah kareni kar su ga bayana
Arizikina ya kai har ga 'ya'yana
Sannan kar na bata ran iyayena
Nayi zaman lafiya da mutanena
Ko dan kadan na samu Alhamdulillah
Allah tsareni da duk bala'i
Kar na tasa asuba zuwa isha'i
In yanzun mune, gobe ai ba mu baneba
Toh me yayi zafi dan uwa ya kamata ka lissafa
Da ba dan Allah ba baza muyi nasara ba
Ta hanyar sauki za mu samu ba fada ba
Muyi zaman lafiya dan uwa banda gaba
Idan ni da kai mun saba toh kar mu bata
Komai ka gani daga Allah ne
Kuma koda kana zaune
Rabonka yazo ai zaka samu ne
Shi hakuri ai Ibada ne
Ubangiji kai ka haskani
Lokacin bawanda ke dubani
Packagina kar su dizgani
Hayaniyarsu da daina ruda
Kariyarka har nagama
Sannan na gama kar na ja rigima
In sun man hadama nai masu guduma
In kaddara tazo ban ikon runguma
Abdul on the mix
Written by: Mahraz Ibrahim

