歌词

Shi hakuri halin ki ne
Bawai ba nasu ne
Gani garai ki zo garen
Ban so ki yadda ni
Burina na ganki kullum gaki gab dani
Sani sahun masoya zuciya sai ta san dani
Idan har da sanki rai Allahu ya sani
A ko ina yara sune manyan gobe
A nan ma haka abun yake
Domin kuwa yaro ne mai kwakwalwa da tunani irin na manya
Zaku gamsu da hakan kokuma sai kunji abun da yazo da shi
Duk da na halak bazai ci amana ba
Dan bera bazai ki gadon sata ba
Duk mai gulma bai wuce jin kunya ba
Mai nazari aikinsa bazai kwadai ba
Hakane Farouk M Inuwa kenan
A cikin album din sa mai suna kiyi hakuri
Daga ji zaku che a ri na
Yaron ne kokuma baba ne
Nidai nasan yaro ne baiwa che irin ta ubangiji
Lallai so da kauna sun yi mini rana
Banga abinda zanyi in ba soyayya ba
In kuka ji zai gamsar da ku hadi da kayatarwa
Sunan album din ki hakuri
Eh, nayo kamuwa da sonki cikin zuciya
Ki amince dani ku karbi ga zanchen wuya
Buri na naganki rai na waki sanya
Sai sanjin kalla kikeyi hawainiya
Na Farouk M Inuwa medium ku jira zuwan sa
Wasu ne ke ta ce dani bawan mata
Tillas ne gare ni naiwa so bauta
Tun chan rabbana hakan a ya hukunta
Written by: Isa Gombe, Isa Gombe, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa, Mubarak Dutse, RR
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...