Texty

Zhrdn on the beat Daga yarda aminci ke karuwa dama zaki bani damar yin ambato Daga yarda aminci ke karuwa dama zaka bani damar yin ambato Ehhh Indai zantu kankine zanyi da sauri sauri Kuma in tsab tacesu karbesu a tsari tsari Inbigi zuciyar da ra yinta da kwari kwari Kema kinsani inasonki da gaskiya Dama zakibani dan indada juriya Ni nanafisanka duniya zanai ikkirari Burina kabani so karda kaminni gori Daga ni harkai kaga soyayyace mafari Shimahadin rabo masoyine gaskiya Indai zamu dauki hanya mikakkiya Kalmominkine suke kara rikir kitani Inta farin cikin da bana yimai ma auni Wanda yake bidar ganin so to yazo yaganni Fatana in sami yardarki gaba daya Ba a sauya so bare aimasa zamiya Ka fahimceni dan daren jiya nakasa bacci Da tunaninka zuciyata kuma babu kunci Sai ha sashen irin kalamanka da babu daci Bari kaji kamayardani autar duniya Indanasaka kumma ni kadara zuciya Maza kikulani toshe baki na magulmata Masu Shirin shiga tskaninamu bazata Dan nasan dani arai naki nagaskata Kaine fassarar mafarkina gaba daya Nagode dajin kalaman ki masoyiya Mid get mix Daga yarda aminci kesamuwa Dama zaka bani damar yin ambato
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out