Nejlepší skladby od interpreta BASH NEH PHA
Kredity
COMPOSITION & LYRICS
Bashir Halliru
Songwriter
Texty
Bash ne pha
Zuma record
Lafiya Hakuri shi ne ribar zamn duniya
Tabbas manyanmu suna ce damu hakuri shi ne afarko
Dukkan nasara bata yin samuwa
In bashi bari taikarko
In da babba yaje, watan-watarana yaro zai tako
Tunda dai iyaye suna addu'a a garemu baza mu fidda rai ba
Kada muyi hassada, domin tana hana nasara
Iyq gabanka zaka tarba
Nawani ba naka ne ba
Duk tsanani babu damar ka canjama wani kaddara
In kai hakuri, ai naka zai zo ma
Eh ita dai daukaka, Allah ne ke badawa ga wanda yaso
In fa Rabbi ne dan kudi babu damar ya baka balle ka anso
Lokacinka in yayi zai zo ma nan take, ko da ba'a so
Duk inda kajr gari kowa zai so ya ganka
Dan ka zamo tauraro
Gadara sam karda kayi
Kunnen kafa kar kai rini
Dan komai nayin sauyi
Tun kafin ka danyi wasu
Hakuri shi ne ribar zamn duniya

Writer(s): Bashir Halliru
Lyrics powered by www.musixmatch.com