Kredity
PERFORMING ARTISTS
Morell
Performer
COMPOSITION & LYRICS
MUSA SHAFFA AKILAH
Songwriter
Texty
Nagode
Nagode
Kaii
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Anywhere where you dey date anyone (sannu)
Daga can (sannu)
Daga nan (sannu)
A gaba, baya (sannu)
An ci kwalliya (sannu)
An gaidake gimbiya (sannu)
Ga tafiya kamar biri (sannu)
Hmmm muskule (sannu)
Uwar gida sannu da aiki (sannu)
Anbiya sadaki, yanzu soyayya zan baki (sannu)
Na dauke har daki (sannu)
Eh mana taka a hankali (sannu)
Na miki alkawari (sannu)
Wato yarinya ke zanbi (sannu)
Oh my one and only (sannu)
Makiyanmu
Masu gudu su gudu
Masu surutu su surutu
Amman nidai banda fada (sannu)
Kuma duk da haka (sannu)
Kar wani dai ya taba mini baby (sannu)
Kar ma a gwada
Me put you in the hustle
Allah ka taimaka (sannu)
An riga an rubuta (sannu)
Maganinku gashi kusha (sannu)
Ruwan bagaja-bagaja (sannu)
Kai dai na jawo kasha (sannu)
Toh babban magana (sannu)
Ya dauke a kaishi gida (sannu)
Bye-bye hater (sannu)
See you later (sannu)
Monalisa (sannu)
Nice to meet ya (sannu)
Bye-bye hater (sannu)
See you later (sannu)
Monalisa (sannu)
Nice to meet ya
Lalle, lalle, lalle, lalle
Baby big yansh like Yetunde
And she got a hair like Yetunde
And she give me like Yetunde
Even from a distance you can hear the sound eh
How I make a bad girl sing for me
Bad girl like Stephnie
And she give me like Stephnie
Ni nasan tasani
Itama tasan nasani
'Yan gulma sannu
Tun daga rana na ga sannu
Can somebody to find for you
Kar wani dai ya taba mini baby (sannu)
Kar ma a gwada
Bye-bye hater (sannu)
See you later (sannu)
Monalisa (sannu)
Nice to meet ya (sannu)
Bye-bye hater (sannu)
See you later (sannu)
Monalisa (sannu)
Nice to meet ya (sannu)
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Sannu
Written by: MUSA SHAFFA AKILAH