Texty
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Kwalliya gun Hausa, Fulani
Macen kurewa atamfa (Maryama)
Yafi dadi a kasuwa in akwai mutane
Ku duba (Maryama)
Shekara ce ta zagayo
Mu mutuntuka zamu shafa (Maryama)
Ga kawayenki daufa (Maryama)
Sun taho maki safa (Maryama)
Masu hasken akaifa (Maryama)
Kinyi kyau matukar kurewa
Abin yabawa dagaske Maryama
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Mai farar zuciya
Kinyi kyau halin mikiya
Gunkiya ko diya
Kin rike ta kin rataya
Ga masoya birjik
Kauna da gaske sun antaya
Mai rabo mai wuya
A ishe ruwa rigiya
Gata zukekiya
Ta dara ma farfajiya
Kwalliyar safiya
Koda yammaci a siya
Gata zinariya
In ka so kace, "Gimbiya"
Aunty Maryama ce (Maryama)
Aunty Maryama ce (Maryama)
Bata cece kuce (Maryama)
Zuciyarta ta tsabtace (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday mukewa Maryama
(Wayyo Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
(Mukewa Maryama)
Lalai Mairo fate-fate sai tsaki (Maryama)
Duk matan biki (Maryama)
Mai jinin arziki (Maryama)
Na isso mallaki (Maryama)
Babu ke ja jiki (Maryama)
Masu wankan da ja
Ko a zaune sai dai fata (Maryama)
Mairo an gaskata
Ko cikin dubu kin fita (Maryama)
Wadda baiwar kija
Don babu wanda zai karyata (Maryama)
Kwar jini ya fita
Kyan nufi akan tallata (Maryama)
Mairo an gaida dake
Ga shekarunki dai-dai dake (Maryama)
Happy birthday ga Mairo
Masu girma a taro
Bara ku anka moro
Bana an tara kyauro
Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday mukewa Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Haske maganin duhu
Mai muce a'a mun gani (Maryam)
Ruwa maganin wuta
Maryamu sun biki sun gani (Maryam)
Jirgi maganin hawa
Maryamu ya zarce gwangwani (Maryam)
Gari sai da ganuwa
Inji ashe tunda nagani (Maryam)
Idanu abin gani
Maryamu kauna gamon jini (Maryam)
Masoyanki sun fito (Maryam)
Kawayenki sun fito (Maryam)
Iyayenki sun fito (Maryam)
Ga kanen ki sun fito (Maryam)
Kuma yeyenki sun fito (Maryam)
Da abokai da yan uwa
Suma dukkanin su sun fito (Maryam)
Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday yar uwa
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
Lyrics powered by www.musixmatch.com