Podobné skladby
Kredity
PERFORMING ARTISTS
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Namenj
Songwriter
Texty
Ali Namenj ne
Kuma naku ne
(On the big bang and bass)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na gan shi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Kyakkyawa son kowa
Nutsats-tsiyar budurwa
Ba ki da dagawa
Ya zan miki rowa?
Don ke nake tsaiwa
A kalle ni wawa
Bukatun ki nawa
Zan baki kulawa
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Mai kika so fadamin, humrah ko turare?
Idan da tantama a ran ki dukkaninta kore
Ga awarwaraye, a kwalaye bare
Domin ki ne na kyale, dukiya a tare
Mu tafi tare
Mu tashi tare
Mu fadi tare
Mu rayu tare
(Mu tafi tare)
(Mu tashi tare)
(Mu fadi tare)
(Mu rayu tare)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na ganshi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Lyrics powered by www.musixmatch.com