Nabízeno v

Kredity

COMPOSITION & LYRICS
Sadiq Saleh
Sadiq Saleh
Songwriter

Texty

[Intro]
Sadiq Saleh
M. Shareefi
[Verse 1]
In kika barni kwarai lahira za tayi bako
Zo ki amshi makullin zuciya ki garkamo kwado
Duniya za tayi dadi baki na zamo fanko
An kira ni da Shashasha a kan ki na zamo lado
[Verse 2]
Ba bana ba tun bara
Kaunar ki zuci na ta tsira
Ke kinka mini dashe ina son ki
Don ke na ma rayu
Mance da taro na yuyuyu
Ko sun zo kice masu nine masoyin ki
Kinsan da sirri na
Kin boye baki taunawa
Assalam wala man a so alal hubbu ya habibati
[Chorus]
Yarda
Na yarda dake (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake baby na (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake baby na (Shine yake dada soyayya yarda)
[Bridge]
M. Shareefi
[Verse 3]
Lissafi na daidai ne
Kowa ya gane
In dai aure ne, ke nake zance
Da na dauke ki fam-fam-fam
Za na rike ki kam-kam-kam
Ba ni sake ki sam-sam-sam
Ki zo ki duba
[Verse 4]
Kaunar ki tayi min laga-laga
A zuciya tayi raga-raga
Cikin rai tayi mini daga-daga, daga-daga, daga-daga
[Verse 5]
Kyakkyawar yarinya ce
Mai ilimi mai kunya ce
Gun daraja zinare ce
Gashi dake zan angonce
Karshen kauna
[Chorus]
Na yarda dake (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake baby na (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake (Shine yake dada soyayya yarda)
Na yarda dake baby na (Shine yake dada soyayya yarda)
[Outro]
Shine yake dada soyayya yarda
Soyayya yarda
Written by: Sadiq Saleh
instagramSharePathic_arrow_out