Songtexte

Shi farin wata da daddare ne daya fito gari ya sangalce Yara 'kana na adon gari da 'yan mata zance Haske mai wuta sannu zai wuce Bayan alfijir karku firgice Rana da tazo ya kauce Haske yakeso ya 'bintira Kara hakuri farin wata Bar Rana ta karkata A daren duhu kayi 'bullowa Gari ya 'dauki take da tambura Kaji kwarjini da haskaka fitilar daba mai kangewa Wata na nan a sama da rana kawai ke 'boyewa Mi kake nufi cikin nawa Mu muna jiran kai furtawa Hanyar 'kwarai nake hangowa farin
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out