album cover
Bayanai
35.450
Alternative
Bayanai wurde am 21. September 2021 von 2439720 Records DK als Teil des Albums veröffentlichtNabeela Album
album cover
Veröffentlichungsdatum21. September 2021
Label2439720 Records DK
Melodizität
Akustizität
Valence
Tanzbarkeit
Energie
BPM100

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Songtexte

Ahhh
Tururu-rururu
Lalala-lalala
Akwai bayanai wanda na tanada dan cike buri
Amma ki shaida ba zan ki kiba ko a labari
Akwai bayanai wanda na tanada dan cike gurbi
Amma ka shaida ba zan ki kaba ko a labari
A bayanin farko, kaine hasken da mai rabarka
A misalin farko, kishi na bai bari wata ta kushe ka
Tunda ka zama bango, rabarka sai ni kadai matarka
Tausayi da kulawa, nice na dace na kwanta kirjinka
Ruwan guban 'yanmata ko sun sha haka zasu amayo ka
Muyi gaba kar muyi baya, fushi ko fada babu tsakaninmu
Ahhh babu tsakaninmu
Cikin dabaruna,zanyi kalamaina domin su birgeki
Cikin bayananki zanyi aron baki domin in tsumaki
Cikin lissafina zanyi karanbani na ko zana cinyeki
Inasan kin bani aran hankalinki dan zani saita ki
Ganinan zuwa gidanku da sako (ohh yeah yeah)
Kullum tunaninki nake budar baki harma daren baccina
Ahh ni bana komai, bana kula kowa
Ba kai wa zan gano, har inyi yaba
Karkon menayi ma, ba'a misaltawa
Dan shiyasa ma ba'a kwatantawa
Haka karkon so yake a zuciya sai an daurewa
Ni nayo sa'ar nawa, lallai bana kuka
Ahaa
Ni ko makancewa nayi, ban barin sonki
Ko kurma ne, ni bani kyaleki
Kyakkyawar sura, kin wuce sarki
Allah ya tsara, zan zamo naki
Dan Allah kar ki gujeni
Kar ki barni in sha wahala
Ki amince kece zaki bawa zuci gurin kwana
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...