album cover
Aure
40.832
Afro-Beat
Aure wurde am 13. April 2022 von 3852954 Records DK als Teil des Albums Aure - Single veröffentlicht
album cover
Beliebteste
Letzte 7 Tage
01:45 - 01:50
Aure wurde in der vergangenen Woche am häufigsten etwa 1 minuten and 45 sekunden nach des Songs entdeckt
00:00
00:10
00:15
01:25
01:30
01:35
01:45
02:05
03:00
00:00
03:17

Musikvideo

Musikvideo

Songtexte

[Verse 1]
(It's Ahmerdy) Mama mama yau burinki ya cika
Amarya za ta je dakinta, dakinta, dakinta
[Verse 2]
An daura aure yau ƙamshi na tashi
Amarya hannu ga ƙunshi
An daura aure yau ƙamshi na tashi
Amarya ga ango
[Verse 3]
An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna
[Verse 4]
An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna ah ah
[Verse 5]
Daurin aure, aure munka zo aure
Auren soyayya
Daurin aure, aure munka zo aure
Auren soyayya
[Verse 6]
An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna
An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna
[Verse 7]
Ga amana, ango ga amana
Ka riketa amana, ga amanan amarya
Ka riketa amana yarinya mai kyau 'yar dangi
[Verse 8]
Muna waka anai mana liki
Hm! anai mana liki
Mama, mama, mama yau burinki ya cika
Amarya za ta je dakinta, dakinta, dakinta
[Verse 9]
Mama, mama, mama yau burinki ya cika
Amarya za ta je dakinta, dakinta, dakinta
[Verse 10]
Daurin aure, aure munka zo
Aure, auren soyayya
Daurin aure, aure munka zo
Aure, auren soyayya
[Verse 11]
Daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna
[Verse 12]
An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke ta yi
Allah bar auren ƙauna
[Verse 13]
Ga amana, ga amana
Ango ga amana, amanan amarya
Rike amana, amana ahhh
Written by: Ahmad Gambo salman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...