album cover
Burina
115.692
Pop
Burina wurde am 5. April 2023 von HB Records als Teil des Albums Burina - Single veröffentlicht
album cover
Beliebteste
Letzte 7 Tage
00:55 - 01:00
Burina wurde in der vergangenen Woche am häufigsten etwa 55 sekunden nach des Songs entdeckt
00:00
00:15
00:30
00:55
01:00
01:15
01:20
01:25
01:35
02:05
02:15
02:25
02:30
02:40
03:10
00:00
03:17

Musikvideo

Musikvideo

Songtexte

Prince production
Babban burina ki kasanche dab da ni
In za ki kirga masoya ne ki sanyo dani
Ki duba kan ki ana kallo na majanuni
Ni kuma nace indai kai naki ne ban fadi ba
Sako ya bayyana ni tun daga zuciya
Sannan kaunar ki tana kaman zuciya
Kin kama mini kurwa ta tun jiya
Har ya kai matsayin bana samun lafiya
Kin shiga raina
Kin zauna dan kin sami guri
Naji kiranki
Na amsa kuma nazo da wuri
Kece farko kuma kece karshe
Bishiyar nan tai girma wadda kikayi mini dashe
Bana ji bani gani bana son mai kushe
Buri na rayu dake har numfashin karshe
Kin rikita duka tunani na
Taimaka ki bani gurin kwana
Son ki ya hana mini bacci na
Ina ganin ki har a mafarki na
Son ki yanai mini dadi ban son mu rabu
Ki jaddada jarumta ta ki nadan kambu
Bani da komai sai ke
Ina tafe ya wa wani falke
Ina duhu ki kunnan haske
Ina na je dake?
Kalmomi uku wanda ki kai mini ban mantawa
Ke kika ce zaki rayu dani so wanda bai gamuwa
Zaki hana ni kishirwa tunda zaki bani ruwa
Zaki rike ni muje koda anso muyi rabuwa
Beat on the miracle
Midget Mix
Written by: hamisu said yusuf
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...