album cover
Sata
album cover
Sata wurde am 7. Februar 2025 von MB RECORD NIGERIA LIMITED als Teil des Albums Farin Wata - EP veröffentlicht
7. Februar 2025
LabelMB RECORD NIGERIA LIMITED
BPM114
Melodizität
Akustizität
Valence
Tanzbarkeit
Energie

Songtexte

Yarinyar ta min sata
Hankalinta nake da bukata
Kinga in bake ba, fada mini wa zan nunaaya mini wa zan nuna
Ki bada ni ba, dan Allah kizo mu zauna
Kinfi Ramatu kinfi Hadiza
Kinfi Nafisa kinfi su Halima
Kinfi Gabon, kinfi Atette
Kinfi Nafisa kinfi su Washa
Mata kece daya zakka don a dubu bakida damka
Ni'imar Allah ta sauka anyi ruwa marka marka
Ban gajiya da kallonki
Tafi tafi ni zan biyo bayanki
Ba wata mace dazata koreki
Kinga ina kwana tinaninki
Tunda da sanki na fara
Soyayyarki na tara
Ba mai mini dabara, ko waye-ee-ee-ee
Yarinyar ta min sata
Hankalinta nake da bukata
Kinga in bake ba, gaya mini wa zan nuna
Ki badan ni ba, dan Allah kizo mu zauna
Kinfi Ramatu kinfi Hadiza
Kinfi Nafisa kinfi su Halima
Kinfi Gabon, kinfi Atette
Kinfi Nafisa kinfi su Washa
Ashe dai banda dabaru
Karki barni na kwaru
Ashe dai banda dabaru
Karki barni na kwaru
Ashe kin kore samarinki
Dole nai damara don aurenki
Yadda kikace za'ai hakan
Ban barinki koda sakan
So kike so karba dukan
Ke nake so nima hakan
Yarinyar ta min sata
Hankalinta nake da bukata
Kinga in bake ba, gaya mini wa zan nuna
Ni badan ni ba, dan Allah kizo mu zauna
Kinfi Ramatu kinfi Hadiza
Kinfi Nafisa kinfi su Halima
Kinfi Gabon, kinfi Atette
Kinfi Nafisa kinfi su Washa
Yarinyar ta min sata
Hankalinta nake da bukata
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...