album cover
Mandula
592
Afro-Beat
Mandula wurde am 30. November 2025 von Bestclass Entertainment als Teil des Albums veröffentlichtMandula/Sabada - Single
album cover
Veröffentlichungsdatum30. November 2025
LabelBestclass Entertainment
Melodizität
Akustizität
Valence
Tanzbarkeit
Energie
BPM125

Credits

Songtexte

Nace madalla
Bamihan na y'an mata
Duniya mashallah
Yau kun hadu da Dan gata
Prehhhhh!
Akwai shanawa yau
Inna shigo wajen kuma kun san akwai damawa yau
Prehhhhh!
Akwai shanawa yau
Inna shigo gidan kuma kun san akwai damawa yau
Prehhhhh!
A kira mani dealer
Ya zo ya ban mandula
Barasa in za cooler
Ya taba min medulla
A kira mani dealer
Ya zo ya ban mandula…
Barasa in za cooler
Ya taba min medulla
Dealer! Mandula!
Barasa in za cooler
Dealer! Mandula!
Taba min medulla
Dealer! Mandula!
Barasa in za cooler
Dealer! Mandula!
Taba min medulla
Arewa muna basu kala
Big spenders muna basu dala
Come with your friends baby ba matsala
On my table barasa kalakala
Girls in my villa
Jos to mambila
Daga Aiki straight up muna chillax
Bad man killer
Put calls to my dealer
Big ballers aka kano pillars
2 seconds everywhere don burst
Peace of mind these days don cost
Smoke everywhere like a bad exhaust
Cheers to good life big boys let's toast
Ayyyaaa!
kayi haka kayi haka
In baka dashi babu mai maka
Cikin daki muna babbaka
Ga y'an mata amma babu mai daka
Akwai shanawa yau
Inna shigo wajen kuma kun san akwai damawa yau
Prehhhhh!
Akwai shanawa yau
Inna shigo gidan kuma kun san akwai damawa yau
Prehhhhh!
A kira mani dealer
Ya zo ya ban mandula
Barasa in za cooler
Ya taba min medulla
A kira mani dealer
Ya zo ya ban mandula…
Barasa in za cooler
Ya taba min medulla
Dealer! Mandula!
Barasa in za cooler
Dealer! Mandula!
Taba min medulla
Dealer! Mandula!
Barasa in za cooler
Dealer! Mandula!
Taba min medulla
Mandula
Ya taba mani medulla
Bude cooler
Ya taba mini medulla eh yeah
Mandula
Ya taba mani medulla
Bude cooler
Ya taba mini medulla eh yeah
Written by: Bamison Ishaku Azi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...