Κορυφαία τραγούδια από Adbull D
Συντελεστές
PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Performer
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adbull D
Composer
Στίχοι
Ehhh-hh-hh
Ah-hh-hh-ah
Soyayya
Na rike soyayya
Soyayya, soyayya
Nasan soyayya
Soyayya, soyayya
Soyayya
Nazo da labari
Yanzu da labari
Gobe da labari
Har jibi da labari
Labarin soyayya
Eh soyayya
Ina da budurwa gata
Sarauniya nake kiran ta
Bani kunyar in nuna ta
Dan kyakkyawar fuskar ta
A hali ma ta cire tuta
Sun shaida hakan dangin ta
Gani banda kudi kuma tace sai ni
Ba gida kuma ba motar zamani
Sai tasa kuka in an kushe ni
Meyasa hakane yan uwa
Wai menene? Soyayya
Ni banda budurwa
Banda budurwa
Banda budurwa nidai
Amma nasan so tunda iyaye
Sun mini gani a ni dai
Suka haife ni suka ban kula
Basu so in shige matsala
Suka so in zamo fitila
Ilimi shi yazama sila
Godiya a gareku
Banda kamar ku
Ya zan na biya ku ashe
Allah ya biya ku
Du'a'i gareku
Zan tayi har akushe
Soyayya ce tasa kukayi
Tausayi shi yasa kukayi
Ni biyayya gareku nayi
Soyayya ce tasa nayi
Na rike soyayya
Soyayya
Nayi nisa da iyaye
Ya sanya ni hawaye
Ido zaya tsiyaye
Allah ya kiyaye
Nai gamo da aboki
Ina kiran shi sadauki
In yaga zan kauce
Sai ya daura ni tafarki
Yace nabar yin karta
Karta, karta
Yace muje makaranta
Ranta, ranta
Wallahi yayi bajinta
Jinta, jinta
Sanadin sa na samu gata
Gata, gata
Ya nuna mini soyayya
Ga ribar soyayya
Soyayya
Nima na shigo da salo na ja mic
Ka rike garma koko in rike mic
Suna tuka keke mun wuce a bike
Ina daura hotona sun dinga like
Soyayya ce daga left to the right
Ina fito duka in ji ku quite
Shhhhh
Na rike Allah dashi da رَسُولُ
Da yazo da risala a number one
A so waya fi ni? Wa ma zaya kaini?
Ta gefe-gefe ku kira ni da don
Nine Yusuf Lazio
Ah na jefe ku da audio
Mu hadu mu hade
Mu nadu mu nade
Ku tarbe ni a video
Soyayya
Na rike soyayya
Soyayya, soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com