Στίχοι

Asa mana Mac D, (Mac D) Munzo cin Mac D (Mai nama) Asa mana Mac D, eh Munzo cin Mac D (Mai nama) Asa mana Mac D, eh Munzo cin Mac D (Mai nama) Asa mana Mac D, eh Munzo cin Mac D (Mai nama) Asa mana shi Inma da nama kasa Yanda cikina yayi zafi kama garwashi Kaban Mac D dinnan kawai in farmashi Toh samun Mac D na bita da fanta Ga wata tazo fa babu jakanta
Writer(s): Abdullahi Abba, Haruna Abdullahi, Suleiman Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out