Στίχοι

Ni bangajiba Prince production Kasheepu 'en Kida Bangajiba da kalar wahalar dana sha kisani Inda wata kidada ni zan jimuri naga soyayya Ena fada miki ena dada miki so ba karya bane ba Yanda nake jinki zuciyata bayin kaina bane ba Yarda ki amsa duk nasan dai ba lallai bane ba Kiyi hakuri kiji sakona daga ke na rufe Fidda gwani naga ai nine matsayarki na soyayya Ni ban gaji ba Ni ban gaji ba Kinga cikin duniyar mu dai raayin mu dake muhadashi Kana mu jurewa so mujure sosai sosai zai zama adashi Mudai mun gane so zahirin so wane yasan badinin shi Kinga ena zagayen nemanki jiki ya dade Ki nazari kan abında nace nasan babu jayayya Ai kinsan ena sonki Ga wata er magana in kika je ki gida ki tunata Bana son rigima amma sonki ya naimini wauta To kema ki sani zaya fi kyau in mun sasanta Ni ban gaji ba tunda nace bangajiba kin sani Inda wata ki dada dada ni nasan zanga soyayya Dan allah ki kulani idan nagaza ki azani So ne ya kamani ya daureni yayi mun rauni Indai kin duba ni zaki rufa kiyo saya ni Kedai zanwa tunani mai kyauw na kamanni Tunda nace ke nake so kema cemin kina sona To babu tsimi ba dabara tunda naganki nake buri Ki zamto uwar yaya a gareni cikon fari Ena sonki so na hakika jaddada alqawari Ba domin halina zaki kulani ba dan allah Dan allah Ni ban gajiba tunda nace ban gajiba kin sani Kiyi hakuri ki gwadamini so karkimun jayayya Miget mix Beat amjad records
Writer(s): Hamisu Breaker, Kasheepu Amjad Records Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out